back to all blogs

All Blogs

Tura resit wa kustoma lokacin da suka biya kudi

Jun 2022

4 mins read

Hausa

Tura resit wa kustoma lokacin da suka biya kudi

Manhajar Dillali zai kula da dukkanin kuɗaɗen kasuwancin daga farkon farawa zuwa ƙarshe. Ga yadda manhajar Dillali zai kula da kasuwancin ku:

  • Tura resit na invoice wa kustoma a Whatsapp cikin dakikai 60
  • Rubuta ciniki, kuɗin shiga (income) da kuɗin fita ko na ɓatarwa (expenses) nan take
  • Sarrafa dukkanin bayanen kustomami a guri daya
  • Tura resit wa kustoma lokacin da suka biya kudi
  • Tura sakon tunatarwa ga wanda ake bin bashi
  • Duba yadda kasuwanci ke tafiya a kowannin wata filla-filla daga tsarin rohoton wata-wata na manhajar Dillali
  • Sarrafa kudaɗen kasuwancin ka cikin yaren Hausa, Igbo ko Yaruba.

Kar ku bari a baku labari ! Shiga sahun ƴan kasuwa guda 11,000 dake amfanin da manhajar Dillali wajen sarrafa kasuwancinsu kyauta. Sauke manhajar Dillali daga Google Playstore a waya ko kuma ta Appstore don fara bin diddigi da sarrafa kuɗaden kasuwacin ku kyauta. 

Fara yanzu kyauta